Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seventy: Seventy weeks in the vision of Daniel
Ayoyi game da Seventy weeks in the vision of Daniel
“An ƙayyade wa jama’arka da tsattsarkan birninka shekara ɗari huɗu da tasa’in domin a kawo ƙarshen laifi da zunubi, domin a yi kafarar laifi, sa’an nan a shigo da adalci madawwami, a rufe wahayi da annabci, a tsarkake haikali.