Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Segub: 1. Son of Hiel, the rebuilder of Jericho
Ayoyi game da 1. Son of Hiel, the rebuilder of Jericho
A lokaci Ahab ne, Hiyel mutumin Betel ya sāke gina Yeriko. Ya kafa tushensa a bakin ran ɗan farinsa Abiram, ya kuma kafa ƙofofinsa a bakin ran autansa Segub, bisa ga maganar Ubangiji da ya yi ta wurin Yoshuwa ɗan Nun.