Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ruth: Goes to Bethlehem

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Goes to Bethlehem

  1. Saboda haka matan biyu suka ci gaba da tafiya sai da suka isa Betlehem. Da suka isa Betlehem, sai dukan garin ya ruɗe saboda su, matan kuwa suka ce, “Na’omi ce wannan kuwa?”

  2. Na’omi fa ta koma daga Mowab tare da Rut mutuniyar Mowab, surukarta, suka kai Betlehem a lokacin da ake fara girbin sha’ir.