Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ruth: Gleaned in the field of Boaz
Ayoyi game da Gleaned in the field of Boaz
Saboda haka ta tafi ta fara kala a gonaki a bayan masu girbi. Sai ya zamana, ta sami kanta tana aiki a gonar da take ta Bowaz, wanda yake daga dangin Elimelek.