Orpah 2 ayoyi · 1 ɗan gida Nemi "Orpah" Ayoyin da suka ambaci Orpah Rut 1:4Suka auri mata Mowabawa, sunan ɗaya Orfa ɗayan kuma Rut. Bayan sun zauna a can kamar shekara goma,Rut 1:14A kan wannan suka sāke ɓarke da kuka. Sa’an nan Orfa ta sumbaci surukarta ta yi bankwana, amma Rut ta manne mata.