Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Chilion 2 ayoyi · 1 fanni Nemi "Chilion" Duka 2 A son of Naomi. 2 Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki Rut 1:4Suka auri mata Mowabawa, sunan ɗaya Orfa ɗayan kuma Rut. Bayan sun zauna a can kamar shekara goma,Rut 1:5sai Malon da Kiliyon suka mutu su ma, aka kuma bar Na’omi babu ’ya’yanta maza biyu da kuma mijinta.