Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reuel: 1. Son of Esau

6 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Esau

  1. Ada ta haifi wa Isuwa, Elifaz. Basemat kuma ta haifa masa Reyuwel.

  2. Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Isuwa maza, Elifaz, ɗan Ada matar Isuwa, da Reyuwel ɗan Basemat matar Isuwa.

  3. ’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  4. ’Ya’yan Reyuwel maza, Shugabannin su ne; Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne manya da suka fito daga dangin Reyuwel a Edom; su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  5. ’Ya’yan Isuwa maza, su ne, Elifaz, Reyuwel, Yewush, Yalam da Kora

  6. ’Ya’yan maza Reyuwel su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza.