Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rephidim: A camping place of Israel in the forty years of wandering.
Ayoyi game da A camping place of Israel in the forty years of wandering.
Dukan taron Isra’ilawa suka kama tafiya daga Hamadar Sin, suka yi ta tafiya suna sauka a wurare dabam-dabam bisa ga umarnin Ubangiji. A ƙarshe suka sauka a Refidim, suka zauna a can, amma ba ruwan da jama’a za su sha.
Amalekawa suka zo, suka yaƙi Isra’ilawa a Refidim.
Bayan da suka tashi daga Refidim, suka shiga Hamadar Sinai, sai Isra’ilawa suka yi sansani a gaban dutsen.
Suka tashi daga Alush, suka yi sansani a Refidim, inda babu ruwan da mutane za su sha.
Suka tashi daga Refidim, suka yi sansani a Hamadan Sinai.