Sin
28.8300, 33.4200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Sin
Dukan taron Isra’ila suka tashi daga Elim suka zo hamadar Sin, wadda take tsakanin Elim da Sinai, a rana ta goma sha biyar ga wata biyu, bayan sun fito daga Masar.
Dukan taron Isra’ilawa suka kama tafiya daga Hamadar Sin, suka yi ta tafiya suna sauka a wurare dabam-dabam bisa ga umarnin Ubangiji. A ƙarshe suka sauka a Refidim, suka zauna a can, amma ba ruwan da jama’a za su sha.
Suka tashi daga Jan Teku, suka yi sansani a Hamadan Sin.
Suka tashi daga Hamadan Sin, suka yi sansani a Dofka.