Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Puah: 2. Father of Tola
Ayoyi game da 2. Father of Tola
Bayan zamanin Abimelek, sai Tola ɗan Fuwa ɗan Dodo daga Issakar ya tashi don yă ceci Isra’ila. Yana zama a Shamir a ƙasar tudu ta Efraim.