Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prosperity: Forgetfulness of God in

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Forgetfulness of God in

  1. Bayan mulkin Rehobowam ya kahu kamar sarki ya kuma yi ƙarfi, shi da dukan Isra’ila suka yi biris da dokar Ubangiji.

  2. Amma bayan Uzziya ya zama mai iko, sai ɗaga kai ya kai shi ga fāɗuwa. Bai yi aminci ga Ubangiji Allahnsa ba, ya kuma shiga haikalin Ubangiji don yă ƙone turare a bagaden turare.