Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Promotion: As a reward of merit
Ayoyi game da As a reward of merit
Dawuda ya ce, “Duk wanda ya jagoranci yaƙi a kan Yebusiyawa zai zama babban shugaban mayaƙa.” Yowab ɗan Zeruhiya ya fara haurawa, ta haka ya zama shugaba.