Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Promotion: General references

6 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. Ba wani daga gabas ko yamma ko hamada da zai ɗaukaka mutum.

  2. Amma Allah ne mai yin shari’a, yakan saukar da wannan, yă kuma tayar da wani.

  3. Ya zaɓi Dawuda bawansa ya kuma ɗauke shi daga ɗakin tumaki;

  4. daga kiwon tumaki ya kawo shi don yă kuma zama makiyayin mutanensa Yaƙub, na Isra’ila gādonsa.

  5. Yakan tā da matalauta daga ƙura yakan ɗaga mabukata daga tarin toka;

  6. ya zaunar da su tare da sarakuna, tare da sarakunan mutanensu.