Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Polygamy: By Hosea
Ayoyi game da By Hosea
Ubangiji ya ce mini, “Ka tafi, ka sāke nuna wa matarka ƙauna, ko da yake wani yana son ta, ita kuma mazinaciya ce. Ka ƙaunace ta yadda Ubangiji yake ƙaunar Isra’ilawa, ko da yake sun juya ga waɗansu alloli suna kuma ƙauna wainar zabibi mai tsarki.”
Ta haka na saye ta da shekel goma sha biyar na azurfa da kuma wajen buhu na sha’ir.