Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pirathon: Men of
Ayoyi game da Men of
Bayansa, Abdon ɗan Hillel, daga Firaton, ya shugabanci Isra’ila.
Benahiya, mutumin Firaton, da Hiddai, daga rafuffukan Ga’ash,
Ittai ɗan Ribai daga Gibeya a Benyamin, Benahiya mutumin Firaton,
Na goma sha ɗaya, don wata goma sha ɗaya, shi ne Benahiya mutumin Firaton, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.