Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phinehas: High priest
Ayoyi game da High priest
Eleyazar ɗan Haruna, ya auri ɗaya daga cikin ’yan matan Futiyel, sai ta haifa masa Finehas. Waɗannan su ne shugabannin iyalan Lawi, dangi, dangi.
Eleyazar shi ne mahaifin Finehas, Finehas mahaifin Abishuwa,
Waɗannan su ne zuriyar Haruna, Eleyazar, Finehas, Abishuwa,