Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phinehas: Mediator in behalf of the people
Ayoyi game da Mediator in behalf of the people
Finehas ɗan Eleyazar, ɗan Haruna, kuwa yana hidima a gabansa.) Suka ce, “Mu sāke haura mu yi yaƙi da mutanen Benyamin ’yan’uwanmu, ko a’a?” Ubangiji ya ce, “Ku je, gama gobe zan ba da su a hannuwanku.”