Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persia: Men of, in the Tyrian army
Ayoyi game da Men of, in the Tyrian army
“ ‘Mutanen Farisa, Lidiya da Fut su ne suka zama sojoji a cikin mayaƙanki. Sun rataye garkuwoyinsu da hulunan kwano a katangarki, suna kawo miki daraja.