Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persia: Captivity foretold
Ayoyi game da Captivity foretold
Dole mutanen Samariya su ɗauki laifinsu, domin sun tayar wa Allahnsu. Za a kashe su da takobi; za a fyaɗa ƙananansu da ƙasa, za a ɓarke matansu masu ciki.”