Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Palace: For kings

5 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da For kings

  1. Ana nan bayan haka sai waɗannan abubuwa suka faru. Nabot mutumin Yezireyel yana da gonar inabi a Yezireyel, a yankin Samariya, kusa da gidan Sarki Ahab.

  2. Ɗaya daga cikin manyan fadawansa, Feka ɗan Remaliya, ya ƙulla masa maƙarƙashiya. Ɗauke da mutanen Gileyad hamsin, ya kashe Fekahiya tare da Argob da kuma Ariye a fadan sarki a Samariya. Ta haka Feka ya kashe Fekahiya ya kuma gāje shi.

  3. “Zan cinna wa katangar Damaskus wuta; za tă ci kagaran Ben-Hadad.”

  4. Zan aika wuta a Teman da za tă ƙone kagarun Bozra.”

  5. An buɗe ƙofofin rafuffukan sai wurin ya rurrushe.