Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Or Copper Brass: Cleansed by fire

3 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Cleansed by fire

  1. Sa’an nan Eleyazar firist, ya ce wa sojojin da suka je yaƙi, “Wannan ita ce ƙa’idar da Ubangiji ya ba wa Musa.

  2. Zinariya, azurfa, tagulla, baƙin ƙarfe, kuza, darma

  3. da dukan abin da wuta ba ta iya ci, dole yă shiga wuta sa’an nan zai zama da tsabta. Amma dole a kuma tsarkake ta da ruwan tsarkakewa. Duk abin da wuta za tă iya ci, dole a shigar da ita a ruwan tsarkakewa.