Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Olive Tree: Common to the land of Canaan

3 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Common to the land of Canaan

  1. amma a shekara ta bakwai za ku bar ƙasa tă huta. Sa’an nan matalautan da suke cikinku za su sami abinci daga cikinta, namun jeji kuma za su ci abin da aka bari. Ku yi haka da gonakinku na inabi, da na itatuwan zaitun.

  2. gidaje cike da kowane irin abubuwa masu kyau, da ba ku kuka tanadar ba, rijiyoyin da ba ku kuka haƙa ba, da gonakin inabi da itatuwan zaitun da ba ku kuka shuka ba, sa’ad da kuwa kuka ci, kuka kuma ƙoshi,

  3. ƙasa mai alkama da sha’ir, inabi da ɓaure, rumman, man zaitun da zuma;