Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Olive Tree: Precepts concerning gleaning the fruit of

2 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Precepts concerning gleaning the fruit of

  1. Sa’ad da kuka kakkaɓe ’ya’yan zaitun daga itatuwanku, kada ku yi kalan abin da ya rage. Ku bar shi don baƙo, maraya da kuma gwauruwa.

  2. Duk da haka waɗansu kala za su ragu, sai ka ce sa’ad da an karkaɗe itace zaitun, aka bar ’ya’yan zaitun biyu ko uku a can ƙwanƙolin rassan, ko kuma aka bar huɗu ko biyar a rassa na gefe na itace mai ’ya’ya,” in ji Ubangiji, Allah na Isra’ila.