Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Olive Tree: Branch of, brought by the dove to Noah's ark
Ayoyi game da Branch of, brought by the dove to Noah's ark
Sa’ad da kurciya ta komo wurinsa da yamma, sai ga ɗanyen ganyen zaitun da ta tsinko a bakinta! Sa’an nan Nuhu ya san cewa ruwa ya janye daga duniya.