Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethinim: The remnant of the Canaanites appointed as, by Solomon
Ayoyi game da The remnant of the Canaanites appointed as, by Solomon
Dukan Amoriyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa da Yebusiyawan da suka ragu a ƙasar (waɗanda ba Isra’ilawa ba ne),
wato, waɗanda suka ragu a ƙasar, waɗanda Isra’ilawa ba su iya hallakawa ba, su ne Solomon ya ɗauka su zama bayinsa don aikin gandu, kamar yadda yake har wa yau.
Dukan zuriyar ma’aikatan haikali, da kuma bayin Solomon 392.