Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethinim: Exempted from tribute
Ayoyi game da Exempted from tribute
Ku kuma san cewa, ba ku da ikon sa firistoci, da Lawiyawa, da mawaƙa, da masu tsaron ƙofofin haikali, da masu aiki a gidan Allah, ko waɗansu masu aiki a haikali su biya haraji, ko kuɗin shiga.