Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethinim: Were the servants of the Levites
Ayoyi game da Were the servants of the Levites
Sun kuma kawo masu aiki a haikali mutum 220, ƙungiyar da Dawuda da abokan aikinsa suka keɓe don su taimaki Lawiyawa aiki. Duk aka rubuta waɗannan da sunayensu.