Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethinim: Probably originated in the appointment of the Gibeonites
Ayoyi game da Probably originated in the appointment of the Gibeonites
A ranar Yoshuwa ya sa Gibeyonawa suka zama masu yankan itace da ɗebo ruwa wa jama’ar Isra’ila da kuma domin haikalin Ubangiji a inda Ubangiji zai zaɓa. Abin da suke ke nan har wa yau.