Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethaniah: 2. A singer, and chief of the temple musicians
Ayoyi game da 2. A singer, and chief of the temple musicians
Daga ’ya’yan Asaf, Zakkur, Yusuf, Netaniya da Asarela. ’Ya’yan Asaf sun kasance a ƙarƙashin kulawar Asaf, wanda ya yi annabci a ƙarƙashin kulawar sarki.
ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12