Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nethaniah: 4. Father of Jehudi
Ayoyi game da 4. Father of Jehudi
sai dukan fadawan suka aiki Yehudi ɗan Netaniya, ɗan Shelemiya, ɗan Kushi, ya ce wa Baruk, “Ka zo tare da littafin da ka karanta wa mutane.” Saboda haka Baruk ɗan Neriya ya tafi wurinsu tare da littafin a hannunsa.