Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nemuel: 2. A son of Simeon
Ayoyi game da 2. A son of Simeon
Zuriyar Simeyon bisa ga kabilansu, daga Nemuwel, kabilar Nemuwelawa; daga Yamin, kabilar Yaminawa; daga Yakin, kabilar Yakinawa;
Zuriyar Simeyon su ne, Nemuwel, Yamin, Yarib, Zera da Shawulu;