Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nemuel

3 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’ya’yan Eliyab maza kuwa su ne, Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram nan, su ne shugabannin mutanen da suka tayar wa Musa da Haruna, suna kuma cikin waɗanda suka bi Kora sa’ad da ya tayar wa Ubangiji.

  2. Zuriyar Simeyon bisa ga kabilansu, daga Nemuwel, kabilar Nemuwelawa; daga Yamin, kabilar Yaminawa; daga Yakin, kabilar Yakinawa;

  3. Zuriyar Simeyon su ne, Nemuwel, Yamin, Yarib, Zera da Shawulu;