Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nemuel: 1. A Reubenite

1 aya · 2 fannoni

Nemi "Nemuel"

Ayoyi game da 1. A Reubenite

  1. ’ya’yan Eliyab maza kuwa su ne, Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram nan, su ne shugabannin mutanen da suka tayar wa Musa da Haruna, suna kuma cikin waɗanda suka bi Kora sa’ad da ya tayar wa Ubangiji.