Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moth: Figurative
Ayoyi game da Figurative
“Kada ku yi wa kanku ajiyar dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda kuma ɓarayi sukan fasa, su yi sata.
Amma ku yi wa kanku ajiyar dukiya a sama, inda ba tsatsa da asu da za su ɓata su, inda kuma ba ɓarayin da za su fasa, su yi sata.
Arzikinku ya ruɓa, asu kuma sun cinye tufafinku.