Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moth: Destructive of garments

4 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Destructive of garments

  1. “Haka mutum yake lalacewa kamar ruɓaɓɓen abu, kamar rigar da asu ya cinye.

  2. Ubangiji Mai Iko Duka ne zai taimake ni. Wane ne zai iya tabbatar da ni mai laifi? Duk za su koɗe kamar riga; asu za su cinye su.

  3. Gama asu za su cinye su kamar riga; tsutsotsi za su cinye su kamar ulu. Amma adalcina zai dawwama har abada, cetona har dukan zamanai.”

  4. Na zama kamar asu ga Efraim, kamar ruɓa ga mutanen Yahuda.