Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moth: An insect
Ayoyi game da An insect
to, su wane ne mutane masu zama a gidan da aka yi da laka, waɗanda da ƙura aka yi harsashensu, waɗanda za a iya murƙushe su kamar asu!
Gidan da ya gina kamar gidan gizo-gizo, kamar bukkar mai tsaro.
Kakan tsawata ka kuma hore mutane saboda zunubinsu; kakan cinye wadatarsu kamar yadda asu ke yi, kowane mutum dai shaƙar iska ne. Sela