Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miletus: Paul visits
Ayoyi game da Paul visits
Kashegari muka tashi cikin jirgin ruwa daga can muka zo gefen Kiyos. Kwana ɗaya bayan wannan, sai muka ƙetare zuwa Samos, kashegari kuma muka iso Miletus.