Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Metals: Dug out of the earth
Ayoyi game da Dug out of the earth
Akwai ramin azurfa akwai kuma wurin da ake tace zinariya.
Daga cikin ƙasa ake ciro ƙarfe, ana kuma narkar da tagulla daga cikin dutse.
akwai duwatsu masu daraja a cikin duwatsunta, akwai kuma zinariya a cikin ƙurarta.