Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mesopotamia: Abraham a native of
Ayoyi game da Abraham a native of
Game da wannan ya amsa ya ce, “’Yan’uwa da ubanni, ku saurare ni! Allah mai ɗaukaka ya bayyana ga kakanmu Ibrahim yayinda yake a ƙasar Mesofotamiya tukuna, kafin ya yi zama a Haran.