Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mercy Seat: The blood of sacrifices on the day of atonement sprinkled upon and before

2 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da The blood of sacrifices on the day of atonement sprinkled upon and before

  1. Zai ɗibi jinin bijimin da yatsarsa yă yayyafa a gaban murfin kafarar; sa’an nan yă yayyafa jinin da yatsarsa sau bakwai a gaban murfin kafarar.

  2. “Sa’an nan zai yanka akuya na hadaya don zunubi saboda mutane, yă kai jinin bayan labule, yă yi da shi yadda ya yi da jinin bijimin. Zai yayyafa shi a kan murfin kafarar da kuma a gabansa.