Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mercy Seat: Bezaleel given wisdom to make
Ayoyi game da Bezaleel given wisdom to make
“Duba, na zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuda,
na kuma cika shi da Ruhun Allah, fasaha, azanci, da kuma sani cikin kowace irin sana’a,
Tentin Sujada, akwatin Alkawari tare da murfin kafara a bisansa, da dukan kayan aiki na tentin,