Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mercy Seat: Placed upon the ark of testimony
Ayoyi game da Placed upon the ark of testimony
Ka sa murfin a bisa akwatin ka kuma sa allunan dokokin alkawarin da zan ba ka a ciki.
Ka sa murfin kafara a bisa akwatin alkawari a Wuri Mafi Tsarki.
Ya ɗauki dokokin Alkawari ya sa a cikin akwatin, ya kuma zura sandunan a zoban akwatin, sa’an nan ya sa murfin kafara a bisansa.