Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mercy Seat: Appeared over in the cloud
Ayoyi game da Appeared over in the cloud
Ubangiji ya ce wa Musa, “Faɗa wa ɗan’uwanka Haruna, kada yă riƙa shiga Wuri Mafi Tsarki bayan labule koyaushe, wato, a gaban murfi wanda yake bisa akwatin alkawari, domin kada yă mutu, gama zan bayyana a cikin girgije a kan murfin.