Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Manna: Counted inferior to food of Egypt

3 ayoyi · 44 fannoni

Ayoyi game da Counted inferior to food of Egypt

  1. Wata rana, baƙin da suke cikinsu, suka fara kwaɗayin waɗansu abinci, har suka sa Isra’ilawa suka fara kuka, suna cewa, “Da mun sami nama mun ci mana!

  2. Mun tuna da kifin da muka ci kyauta a Masar, haka ma kayan lambu irin su kukumba, guna, safa, albasa da kuma tafarnuwa.

  3. Amma ga shi yanzu ba mu da wani abin marmari; in ba wannan Manna ba!”