Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Life: He that loseth it shall save it
Ayoyi game da He that loseth it shall save it
Gama duk mai son ceton ransa zai rasa shi, amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, zai same shi.
Me mutum zai amfana in ya sami duniya duka, amma ya rasa ransa? Ko kuwa me mutum zai bayar a bakin ransa?