Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Language: Ceased when the written Bible completed
Ayoyi game da Ceased when the written Bible completed
Ƙauna ba ta ƙarewa. Amma in akwai annabci zai shuɗe, harsuna su ɓace, ilimi kuma zai ƙare.
Gama saninmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne.
Sai dai sa’ad da cikakken ya zo, sai wanda ba cikakke yă shuɗe.