Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da King: Loyalty to, enjoined
Ayoyi game da Loyalty to, enjoined
Fushin sarki ɗan saƙon mutuwa ne, amma mai hikima yakan faranta masa rai.
Sa’ad da fuskar sarki ta haska, yana nufin rai ke nan; tagomashinsa yana kamar girgijen ruwa a bazara.