Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Justification Before God: Blessedness of
Ayoyi game da Blessedness of
Dawuda ya faɗi haka sa’ad da ya yi magana game da albarkar da aka yi wa mutumin da Allah ya lissafta adalci a gare shi, ba don yă yi ayyuka ba.
“Masu albarka ne waɗanda aka gafarta laifofinsu, waɗanda aka kuma rufe zunubansu.
Mai albarka ne mutumin da Ubangiji ba zai taɓa lissafta zunubansa ba.”