Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Humility: Are greatest in Christ's kingdom

3 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Are greatest in Christ's kingdom

  1. Ba haka zai kasance da ku ba. Maimakon haka, duk mai son zama babba a cikinku, dole yă zama bawanku,

  2. kuma duk mai son zama shugaba, dole yă zama bawanku,

  3. kamar yadda Ɗan Mutum bai zo don a bauta masa ba, sai dai don yă yi bauta, yă kuma ba da ransa fansa saboda mutane da yawa.”