Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hittites: Conquered by Joshua
Ayoyi game da Conquered by Joshua
To, sa’ad da dukan sarakunan yammancin Urdun suka ji waɗannan abubuwa, sai waɗanda suke kan tudu, da na cikin kwari a yammanci, da dukan waɗanda suke gefen Bahar Rum har zuwa Lebanon (sarakunan Hittiyawa, Amoriyawa, Kan’aniyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa)
suka haɗa kansu don su yaƙi Yoshuwa da Isra’ila.